Cikin Hotuna: Atiku ya rufe taron sa na yakin zabe a jihar Adamawa

A yau ne 14, ga watan Fabarairu, ta yi daidai da ranar da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta kayyade domin kowane dan takarar kujerar shugaban kasa ya rufe taron sa na yakin neman zabe da za a gudanar a ranar Asabar ta jibi.

Atiku ya samu kyakkyawar tarba yayin rufe taron sa na yakin zabe a jihar Adamawa

Asali: Twitter

Dandazon magoya yayin rufe taron yakin zaben Atiku a jihar Adamawa

Tururuwar al'umma yayin rufe taron yakin zaben Atiku a jihar Adamawa
Cikin Hotuna: Atiku ya rufe taron sa na yakin zabe a jihar Adamawa
Asali: Twitter

Tururuwar al'umma yayin rufe taron yakin zaben Atiku a jihar Adamawa
Tururuwar al'umma yayin rufe taron yakin zaben Atiku a jihar Adamawa
Asali: Twitter

Mun samu cewa, a yau Alhamis, dan takarar kujerar shugaban kasa a karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya rufe taron sa na yakin zabe cikin birnin Yola na jihar Adamawa da ta kasance Mahaifar sa.

KARANTA KUMA: 2019: Matukar za a yi zabe na gaskiya Atiku zai yi nasara - Business Day

Kazalika, a yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rufe na sa taron cikin birnin Katsinan Dikko, inda daga bisani ya wuce mahaifar sa ta garin Daura domin kada kuri'ar sa a babban zabe da za a gudanar a ranar Asabar ta jibi.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel