Siyasar Najeriya
Bayan taron da gwamnonin PDP suka gudanar ranar Laraba, Aminu Tambuwal, ya bayyana cewa sun shirya zasu lallasa jam'iyyar APC su ceto Najeriya daga hannun APC.
Cif Ben Adaji, jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya gargadi jam'iyyar game da tursasa 'yan takara da shugabannin jam'iyyar gabanin zaben 2023.
Fastocin takarar kujerar gwamna na dakataccen shugaban hukumar yaki da rashawa da sauraron korafin mutane na jihar Kano, Mallam Muhuyi Rimingado sun bayyana a b
Jam’iyya All Progressives Congress ta lashe kujeru 15 cikin 17 da aka bayyana sakamakon su a Kaduna, yayin da jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe sauran biyun.
Yayin da ake jiran isowar shekarar 2023 shekarar da za a yi zaben shugaban kasa a Najeriya, ana sa ran wasu daga cikin gwamnonin APC 5 da za su iya tsayawa tare
A ci gaba da sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, PDP ta sake lallasa jam'iyyar APC a karamar hukumar Jaba ta jihar Kaduna, inji sanarwa.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya nuna yakinin wani mutum mai kyakkyawar zuciya kamar Shugaba Muhammadu Buhari zai fito a matsayin wanda zai maye gurbinsa.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa, Dakta Okwesilieze Nwodo, ya gargaɗi Goodluck Jonathan kada ya kuskura ya faɗa tarko ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Bayan kammala zaɓen kananan hukumomin jihar Kaduna ranar Asabar, Sakamako ya fara hitowa daga wasu wurare, inda zuwa yanzun APC ta cinye 8, yayin da PDP ta ci 1
Siyasar Najeriya
Samu kari