Siyasar Najeriya
Akwai kwararan dalilan da suke ta dakatar da tsohon shugaban kasan Najeriya, Dr Goodluck Ebele Jonathan daga komawa jam’iyyar APC mai mulki a kasa. Dalilan sun
Wasu matasa'yan kabilar Ibo da ke zaune a jihar Legas a ranar Litinin, 13 ga watan Satumba, sun fara kamun kafa ga masu son tsayawa takara daga jihohin Ibo.
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirye-shiryen tsayawa takarar gwamnan jihar Lagos a babban zaɓen 2023.
Abdullahi Adamu, sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma, ya bayyana cewa bai wa kowace kabila ko kuma yanki kujerar shugaban kasa ya sabawa kundin tsarin mulki.
Hasashe sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje na iya fitowa takarar mataimakin shugaban kasa ko kuma dan majalisar dattawa a babban zaben 2023.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan yadda za su yi domin hukunta shugabannin da suka gaza cika alkawarin da suka ɗauka.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philips Shaibu, ya musanta rahoton dake yawo cewa ya samu matsala da uban gidansa, Mai girma Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki.
Abuja - Jam'iyyar Alla Progressives Congress (APC) ta bayyana ranar Asabar 2 ga watan Oktoba, a matsayin ranar da zata gudanar da gangamin taronta na jihohi.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya kammala duk wasu shirye-shirye na ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP kowane lokaci.
Siyasar Najeriya
Samu kari