Siyasar Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
Tsohon ministan ayyuka a tarayyan Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa nan da yan kwanaki za'a ƙaddamar da tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a jihar Legas
Gwamnatin jihar Kano ta yi bayani kan batun kame Hajiya Hafsat Ganduje da aka ce EFCC ta yi, an ba da sanarwar cewa, ba gaskiyab bane, tana nan a gida lafiyarta
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Gwamnonin yankin kudu maso kudu suna tattaunawa a halin yanzu, ana kyautata zaton za su tattauna akan abubuwan da suka shafi harajin VAT da shugabancin 2023.
Tsohon gwamnan jihar Kwara kuma tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya yi kira ga matasa da su farka daga baccin da suke a babban zaɓen 2023.
Tsofaffin 'yan majalisar wakilai uku, ciki har da tsohon kakakin jam'iyyar All Progressives Congress na jihar River, Ogbonna Nwuke sun sauya sheka zuwa PDP.
Manyan na kusa da gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, cikinsu har da shugaban ma'aikata da kwamishinoni huɗu, sun miƙa takardar murabus daga kan muƙamansu.
Fasto Prize F. Aluko na cocin GROM ya yi hasashen cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan zai dawo kan mulki a matsayin shugaban kasa a zaben 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari