Siyasar Najeriya
Abu Ibrahim, wanda tsohon Sanatan Katsina ne ya fadawa Muhammadu Buhari abin da zai yi domin tarihi ya tuna da shi a lokacin da ‘Yan NCBSG su ka je Aso Villa.
Wasu yaran Adams Oshiomhole a Jihar Edo za su kai Shugaban PGF kotu bayan wasu maganganu da ya yi. Rigimar Jam’iyya ta kai har an kai ga zuwa kotu.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nemi a sake duba hukuncin kotun koli wacce ta tabbatar da zaben Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben Shugaban kasa na 2019.
Kungiyar Gwamnonin APC ta yi kaca-kaca da Adams Oshiomhole inda Darektan ta ya ce APC ba Jam’iyya ba ce a yanzu Injo Kungiyar Gwamnonin APC.
Gwamna Bala Mohammad na jahar Bauchi ya amince da dakatar da Alhaji Baffa Bara, Shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Kirfi. Dakatarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun kakakin gwamnan.
Kungiyar kwadago da kungiyar lauyoyin Najeriya sun nuna rashin amincewa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa da ya yi kudin da ake biyan yan majalisa bai fi karfin aikin da suke yi ba.
Sanata Ahmed Sani Yariman-Bakura wanda tsohon Sanatan Zamfara ne, ya ce albashi da alawus din Majalisa ya yi daidai. A cewarsa, albashin Majalisa bai yi yawa ba.
Rikicin APC ta kara cabewa inda Gwamnan Edo ya sake dura kan Adams Oshiomhole. Gwamna Obaseki ya caccaki Oshiomhole ne yayin da ya gana da Jonathan.
Sanata Ahmed Sani Yariman-Bakura ya ce Gwamnan Zamfara zai koma APC. Yanzu haka dai tsohon Sanatan APC ya koma Makarantar addini bayan ya bar Majalisa.
Siyasar Najeriya
Samu kari