Siyasar Najeriya
Adamu Garba, tsohon mai neman tikitin takarar shugabancin kasa ya ce ba laifi bane Nnamdi Kanu da Sunday Igboho su nemi ballewa daga Nigeria domin su kafa kasa.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya yi kira ga shugaba Buhari a kan ya sallami ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta kasa ta yi ikirarin cewa wajibi ne shugaba Buhari da yan arewa su mara wa takarar Bola Tinubu baya a babban zaɓen 2023.
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta sanar da ɗaukan matakin dage babban taron ta da ta shirya a yankin arewa maso yammacin Najeriya zuwa nan gaba kaɗan.
A yanzu muke samun labarin da muke samu ance, wasu jami'an tsaro a yanzu haka sun mamaye hanyoyin shiga da fita na sakateriyar jam'iyyar APC da ke babban birni
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabi tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan yayin da ya taya shi murnar cika shekaru 64 a duniya. Ya bayyan waye Jo
Rikicin siyasa da ke tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano da Sha'aban Sharada, mamba mai wakiltar Kanu Munincipal a Majalisar Tarayya na kara kamari
Shugaban jam’iyyar, APC, na jihar Enugu, Ugochukwu Agballah ya tabbatar wa da mutanen kudu maso gabashin Najeriya cewa jam’iyya mai mulki zata tsayar da dan tak
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Kano ya sake ɗaukar sabon babi, yayin da aka hangi tsohon mataimakin gwamna Ganduje, Farfesa Hafiz Abubakar tare da Shekarau.
Siyasar Najeriya
Samu kari