Siyasar Najeriya
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), ta gabatar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan na jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo.
Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra ya yiwa wata mata mai suna Misis Eunice Ngozi Onuegbusi kyautar zunzurutun kudi har naira miliyan daya bayan ta zabi APGA.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Yayin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ƙasa, masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ta kasa sun fara kiran kwamitin rikon kwarƴa na APC ta kasa ya aje aiki.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa zai sanar da hukuncinsa kan ko zai tsaya takara a zaben shugaban kasa na 2023 da zaran ya gama tuntuba.
Rahotanni daga jihar Kwara sun bayyana cewa mata yan PDP sama da 3,000 sun fice daga cikin jam'iyyar, sun koma jam'iyyar APC mai mulki ranar Laraban nan da.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana cewa baya daga cikin yan siyasar da suka yarda da fadar karya don kawai a dama da su a cikin jama'a.
Charles Soludo ya lashe zaben gwamna da aka yi a Anambra, wannan ya sa ya shiga sahun gwamnoni 5 masu takardar digirin digirgir a Najeriya. Mun kawo muku su.
Siyasar Najeriya
Samu kari