Siyasar Najeriya
Sababbin takardu sun bayyana yadda ake zargin Timipre Sylva ya tallafa wa shirin juyin mulki, yayin da ya musanta zargin tare da jaddada biyayyarsa ga dimokuraɗiyya.
Fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara ya ce bai ambaci sunan kowa a sabuwar wakarsa ba, yana mai cewa duk wanda ya tsargu ya dauki maganar da kansa.
Wasu shugabannin kabilar Igbo sun goyi bayan alkawarin Peter Obi na wa’adi ɗaya, yayin da wasu ke ganin yarjejeniyar ba ta amfani Kudu maso Gabas.
INEC ta ce ba ta amince da takarar Goodluck Jonathan da bangaren Kabiru Turaki na PDP ya mika ba, yayin da bangaren ya dage cewa ya bi doka wajen mika sunayen.
Rikicin shugabanci a Majalisar Dokokin Ondo ya tsananta bayan 'yan majalisa 24 sun goyi bayan tsige Kakakin Majalisa, Olamide Oladiji, kan zargin almundahanar kuɗi.
Peter Obi ya soki kalaman Shugaba Bola Tinubu kan yunwa, yana mai cewa maganar ba ta nuna yadda matsin tattalin arziki ke kara tsananta a Najeriya ba.
Tsagin PDP na Kabiru Turaki ya ce ya miƙa wa INEC takarar Goodluck Jonathan da sauran 'yan takara, duk da rikicin amincewa da shugabancin jam'iyyar.
Mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakar siyasa da ta shafi Farfesa Isa Ali Pantami, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a Arewa
Festus Keyamo ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na 2027 tamkar nadin sarauta ne ga Bola Tinubu, yana mai cewa APC ba ta ganin barazana daga Atiku ko Peter Obi.
Siyasar Najeriya
Samu kari