Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC Arewa maso Yamma za ta fara rangadin jihohi bakwai domin ƙarfafa goyon bayan Tinubu da Uba Sani, tare da shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Barayan Karaye ya bayyaan yadda su ke kallon takarar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf gabanin zaben 2027 da ke tafe a cikin yan watanni.
Jam'iyyar APC mai mulki ta gargadi masu mukaman siyasa a gwamnatin Tinubu su jagoranci neman kuri'u ko su sauka, yayin da jam'iyyar ke shirin zaɓen 2027.
APM ta zargi Bola Tinubu da yi wa limaman Katolika karya kan tattalin arziki da tsaro, tare da kalubalantarsa ya fita ya ga halin da 'yan Najeriya ke ciki.
Shugaban hukumar KADIRS, Jerry Adams, ya amince da zama mataimakin Gwamna Uba Sani a zaɓen 2027, tare da alƙawarin yin aiki domin haɗin kan Kaduna.
Jam’iyyar ADC ta soki Shugaba Bola Tinubu kan kalamansa na “yin fafatawar siyasa har karshe,” tana mai cewa ya kamata ya fi mayar da hankali kan yaki da ta’addanci.
Masu ruwa da tsaki na ADC a Kudancin Kaduna sun bukaci Isa Ashiru ya dakatar da nada mataimakin takara har sai NWC ta yanke hukunci kan rikicin tikitin gwamna.
APC ta kare Shugaba Bola Tinubu kan kalaman Peter Obi cewa ya gaji da mulki, tana mai cewa shugaban na ci gaba da aiki tuƙuru kuma yana gudanar da manyan ayyuka.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta yi barazanar kwace mulki daga gwamantin mai ci a jihar Osun yayin da aka fara kaddamar da kwamitin kamfen.
Siyasar Najeriya
Samu kari