Siyasar Najeriya
Wani jigon APC a Kebbi, Adamu Yahaya (Adam Fakai), ya sanar da janye goyon bayansa ga Shugaba Bola Tinubu, ya zargi shugabannin jam'iyyar da rashin ba shi kulawa.
Lauya ya shigar da Rarara ƙara a Kano kan zargin cin mutuncin Pantami, yana neman a hana yaɗa waƙoƙin da ake zargin suna ɓata masa suna tare da N100bn diyya.
Isaac Balami ya bayyana dalilan barin Obidient da komawa APC, yana mai cewa Tinubu ya tabbatar masa da kuskurensa kuma ya yaba da sauye-sauyen gwamnati.
Fitaccen malamin addini, Chukwuemeka Odumeje, ya soki gwamnatin Bola Tinubu, yana mai kira ga 'yan Najeriya su yi amfani da zaɓen 2027 wajen sauya shugabanni.
KNN ta bayyana shirinta na dakile sayen ƙuri'u a Kudu maso Gabas da ƙarfafa fitowar masu zaɓe, ta sake yin alkawarin samar da kuri'u miliyan biyar ga Obi/Kwankwaso
Shugaba Bola Tinubu ya kira Gwamna Ademola Adeleke tare da tabbatar masa cewa ya umarci EFCC ta janye umarnin kotu na daskarar da asusun gwamnatin Osun.
Orji Uzor Kalu ya ce Bola Tinubu ne ke da mafi girman damar lashe zaɓen 2027, yana mai cewa Atiku, Obi da sauran 'yan adawa ba su da ƙarfin kayar da APC.
Kungiyar OKICAN ta bayyana goyon bayanta ga tikitin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso a zaben 2027, tare da ayyana Abdulsalam Gwarzo a matsayin zabinta na gwamnan Kano.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Gombe ta soki mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara kan wata waƙa da ta ce ta ci mutuncin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Siyasar Najeriya
Samu kari