Siyasar Najeriya
Adam Fakai, fitaccen masoyin Bola Tinubu a Kebbi, ya dakatar da tallata ayyukan gwamnatin tarayya, yana mai zargin rashin kulawa da goyon baya daga APC.
Sakataren ADC na ƙaramar hukumar Gombe ya yi murabus tare da komawa PDP domin mara wa Farfesa Isa Ali Pantami baya a takarar gwamnan Gombe ta 2027.
Sanata Mohammed Onawo ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa jam'iyyar APM tare da bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan Nasarawa a zaɓen 2027 da ke tafe.
EFCC ta daskarar da wani asusun gwamnatin jihar Osun da ake amfani da shi wajen biyan albashi, kwanaki 10 kafin zaɓen gwamna, yayin da Adeleke ya yi martani.
Nyesom Wike ya ce Atiku/Amaechi da Obi/Kwankwaso ba za su iya kayar da Tinubu/Shettima ba a zaɓen 2027, yana kare manufofin gwamnatin jam'iyyar APC.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce zaben Rotimi Amaechi a matsayin mataimakin Atiku Abubakar ba zai kara wa ADC karfi ko taimaka mata samun kuri’u ba.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba da jarumtar da jagororin Katalika suka yi wajen shaida wa Tinubu matsalolin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wani babban Fasto a Najeriya ya hango kuskuren da NDC ta yi wajen fitar da tsofaffin gwamnoni Peter Obi da Rabiu Kwankwaso takara.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce Amaechi ba shi da tasirin zabe a Ribas, ya soki siyasarsa tare da yabawa gwamnatin Tinubu kan ayyukan ci gaba a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari