Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Goyon bayan Abdullahi Adamu ya jawo sabani a APC. Gwamna Kayode Fayemi yana ganin ba a za janyewa ‘Yan takarar Mai girma shugaban kasa a zaben jam’iyyar ba.
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya shiga jarin masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP. Ya siya fom din takarar, yana m
Kungiyar Nigeria Union of Local Government Employees ta ware wasu gwamnoni, ta yi tir da su. Kayode Fayemi da Rotimi Akeredolu ake zargi da neman kawo cikas.
Mun kawo iyali da ‘yanuwa na jini manyan ‘Yan siyasa da suke neman su gaje su. Wasu su na ganin ana neman maida abin gado, yayin da magoya baya ke cewa sun dace
Ana shirin zaben shugabannin jam’iyya, Buhari ya hada da Amaechi, Bola Tinubu da wasunsu. Bayan Tinubu, Bisi Akande, Rochas Okorocha sun halarci liyafar dazu.
Jam’iyyar APC ta ce babu wani wanda yake rike da kujerar siyasa da zai shiga zaben shugabanni. Wata sanarwar kwamitin rikon kwarya da tsara zabe ta bayyana haka
Tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya bayyana dalilinsa na hallartar taro inda tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ayyana sha'awarsa na tak
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta soke wani hukuncin babbar kotun birnin tarayya da aka yanke a ranar 16 ga watan Disamba 2021, wanda ya ba tsagin Sani nasara.
Duk da tarin kalubalen da ta ke fuskanta, za a gudanar da babban gangamin taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Asabar, 26 ga watan Maris.
Siyasa
Samu kari