Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya maida martani bayan Nyesom Wike ya ce shi ya jawo kotu ta tsige shi. Umahi ya kira abokin aikinsa da mai yawan shan giya.
Yayin da jam'iyyar APC ke shirin gudanar da babban taronta na ƙasa, a jihar Ekiti, hadimin gwamna Fayemi ya rubuta takardar murabus daga mukaminsa, ya koma SDP.
Arewa Concerned Civil Society Organization of Nigeria ta kira taron manema labarai a Kaduna. Shugaban kungiyar ya ce kyau mulki ya bar Arewa daga shekarar 2023.
An yi zama a game da yadda za a tunkari zaben shugabannin jam’iyyar APC. Muhammadu Buhari ya bijiro da maganar Abdullahi Adamu, babu wanda ya yi masa adawa.
A Najeriya, akwai wadanda a tashin farko suka nemi kujerar shugaban kasa, sai su ka koma takarar gwamna. Mun tattaro jerin wadannan 'yan siyasa masu dogon buri.
David Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya ce bai damu da hukuncin da kotu ta yanke ba na kwanan nan wanda ta tsige shi daga mukaminsa na gwamna. The Cable ta ruwaito
Bayan Jam’iyya ta lakume miliyoyi a ‘yan kwanaki, Muhammadu Buhari ya haramtawa APC cin kudin ‘yan takarar da suka fasa, ya ce a maidawa kowa kudin da ya kashe.
Za a ji yadda mutum sama da 160 za su goge raini wajen neman mukamai a Jam’iyyar APC. An tara makudan miliyoyin kudi daga ‘yan siyasan da suke harin kujerun NWC
‘Yan APC na jihohin Kudancin Najeriya su na neman hana ‘Dan takarar Buhari zama Shugaban jam’iyya. Da alama Abdullahi Adamu zai sha mamaki a zaben da za ayi.
Siyasa
Samu kari