Shugabannin jam'iyyar APC a jihar Oyo sun goyi bayan Sanata Sharafadeen Alli ya yi takarar gwamna a 2027 maimakon ministan makashi da ya yi murabus, Bayo Adelabu
Shugabannin jam'iyyar APC a jihar Oyo sun goyi bayan Sanata Sharafadeen Alli ya yi takarar gwamna a 2027 maimakon ministan makashi da ya yi murabus, Bayo Adelabu
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Ɗiyar Chief MKO Abiola da aka naɗa darakta Janar na kungiyar yaƙin neman zaɓen gwamna Yahaya Bello, Hafsat Abiola, ta ce ta gano Bello ne zai iya gyara Najeriya
Gabannin babban zaben 2023, tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya dawo jihar tare da alkawarin dawo da jam’iyyar PDP kan karagar mulki a jihar.
Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar adawa ta PDP ta samu naira miliyan 486 daga sayar da fom din tsayawa takara ga 'yan takara goma sha uku.
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya ce har yanzu bai sani ba ko za a yi babban zaben 2023 domin Allah bai sanar da shi ba.
Mata da matasan APC A AREWA sun yi tururuwa a birnin tarayya domin marawa jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu baya.
Idan lamarin rashin tsaro ya faskara a Arewacin Najeriya, ‘Dan Majalisar APC ya ce ‘Yan Majalisa su yi koyi da ASUU, su shiga yajin-aiki domin Buhari ya dage.
An ji cewa Gwamnan jihar Kaduna ya na tsoron ranar da zai tsaya a gaban Allah, a nemi ya fadi abin da ya yi; don haka dole ya roƙi gafara da afuwar talakawa.
A kalla kwamishinoni bakwai ne ciki har da shugaban fadar ma'aikatan gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ne suka yi murabus daga gwamnatin jihar, The Punch ta r
Wata yar asalin jigar Abia, Angela Johnson, ta bayyana shiga takarar kujerar shugabam ƙasan Najeriya a hukumance ranar Alhamis a Umuahia karƙashin inuwar AFGA.
Siyasa
Samu kari