Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa zai nemi takarar Sanata a yankin Bauchi ta Kudu yayin da ya ke shirin sauya sheka daga PDP.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa zai nemi takarar Sanata a yankin Bauchi ta Kudu yayin da ya ke shirin sauya sheka daga PDP.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
An gano cewa maganar cewa manyan ‘yan takarar PDP sun sallamawa Atiku Abubakar a 2023 ba gaskiya ba ne. Osaro Onaiwu ya ce sam Bukola Saraki ba su hakura ba
A zaben shugaban kasa na shekarar 2023, Ayodele Fayose wanda ya yi gwamna a jihar Ekiti a karkashin jam’iyyar PDP ya na goyon bayan takarar gwamna Nyesom Wike.
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa mai barin gado, Gwamna Mala Buni na jihar Yobe, ya damƙa ragamar jagoranci a hannun sabon shugaba, Adamu
Sabon shugaban jam'iyyar All Progressive Congress APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya isa Sakatariyar jam'iyyar ta ƙasa kuma ya samu kyakkyawar tarba .
Wannan ne karon farko da ‘dan siyasar Arewa zai jagoranci APC. Don haka mun wasu dalilai da muke ganin sun taimakawa Abdullahi Adamu wajen samun nasara a zabe.
Tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso ya yi karin haske a kan dalilin barinsa Jam’iyyar PDP. Kwankwaso ya bayyana abin da ya yi sanadiyyar ficewarsa daga jam’iyyar PDP.
Sauya-shekar Kwankwaso daga PDP zuwa Jam’iyya mai kayan marmari ta tabbata. Tsohon Ministan tsaron na Najeriya ya fice daga PDP kamar yadda aka ji labari dazu.
Tsagi da magoya bayan manyan masu ruwa da tsaki na APC, Lai Mohammed da Rauf Aregbesola, sun sauya sheka daga jam’iyyar mai mulki bayan babban taronta na kasa.
Siyasa
Samu kari