Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
A yau Mataimakin shugaban kasar ya tabbatar da cewa zai nemi kujerar Muhammadu Buhari a 2023. Mun tattaro maku abin da jama'a ke fada a Facebook da Twitter.
Bayan ayyana aniyar gaje Uban gidansa Buhari a 2023, Mataimakin shugaban ƙasa zai fafata da manyan jiga-jigan APC a zaɓen fidda gwani kafin ya karbi tutar takar
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ayyana aniyarsa ta gaje kujerar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa idan Allah ya kaimu. Ya ce zai dora daga inda Buh
Bayan dogon lokaci ana yaɗa jita-jita da kuma samun wasu bayanan sirri kan shirin mataimakin shugaban ƙasa, Osinbajo ya bayyana aniyarsa ta gaje Buhari a 2023.
Tsohon shugaban kungiyar ‘I Stand With Buhari’, Ikeobasi Mokelu ya na neman takara a APC. Cif Ikeobasi Mokelu ya na niyyar yin takarar shugaban kasa a Najeriya.
Olabode George ya gargadi PDP da su yi hattara da rikicin cikin gida, ya na ganin muddin ba a magance matsalolin ba, to jam’iyyar PDP za ta tashi aiki a 2023.
Farfesa Yemi Osinbajo zai sanar da Duniya zai yi takara a yau. Mataimakin shugaban kasar zai ayyana takararsa ne ba tare da yi kira wani taro na musamman ba.
Jam'iyyar PDP ta yi raga-raga da abokiyar fafatawarta APC a zabem kananan hukumomi na jihar Adamawa da aka gudanar ranar Asabar, ta lashe baki ɗaya kujeru.
Labaran Maku, tsohon ministan yada labarai, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Nasarawa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Siyasa
Samu kari