Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Ma'aijatan tsarin N-Power reshen jihar Kano sun yi karo-karon kudi a tsakanin su, sun tara makudan kudi miliyan N10m domin taimaka wa takarar Sha'aban Sharaɗa.
Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.
Takarar Ministoci za ta iya gamuwa da kalubalen dokar zabe. Wani sashen dokar zaben ya ce dole sai an ajiye kujerar siyasa sannan za a iya shiga takara a 2023.
Gwamna Nyesom Wike ya yi rabon N200m a Kaduna yayin da ‘Yan fansho ke kuka a jiharsa. Tsofaffin ma’aikata sun yi zanga-zanga a Fatakwal saboda rashin fansho.
Farfesa Yemi Osinbajo ya fito takarar shugabancin Najeriya a zaben 2023, ya ce rashin adalci ne ya ce ba zan nemi kujerar Mai gidansa Muhammadu Buhari a APC ba.
Wata tawagar masoyan shugaban ƙasa Buhari ta ayyana goyon bayanta ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ta bukaci jam'iyyar APC ta yi mubaya'a.
‘Yan Majalisa sun tarawa abokin aikinsu N25m domin sayen fam din Gwamna a Adamawa. Wadannan ‘yan siyasa su na gani lokaci ya yi da za su karbi mulki a 2023.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya ce da ace Bola Tinubu jam'iyyar PDP ya baiwa gudummuwa da shi zata miƙa wa tikitin takara saboda ta san halaccin da yayi
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce yana nan daran a cikin APC ba ya shirin ficewa a yanzu.
Siyasa
Samu kari