Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Raymond Dokpesi ya bayyana cewa m asu ruwa da tsaki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihohi 24 sun lamuncewa Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa.
Tsohon ‘dan majalisar tarayya mai wakiltar Takai/Sumaila, Hon. Abdurrahman Kawu Sumaila ya soki masu neman ba Goodluck Jonathan takara a APC a zabe mai zuwa.
Da aka tabo batun siyasa, Buhari ya nuna babu ‘dan takarar da ya Fifita a zaben shugaban kasa. Buhari yana ganin idan ya ambaci ‘Dan takararsa, da matsala.
Za a ji amsar da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar dangane da jita-jitar da ake yadawa kan cewa zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, ya gurfana a gaban kotu tare da kare kansa a kan labaran karya da ya dinga yadawa.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya zargi magajinsa, Gwamna Hope Uzodinma da kulla-kulla don hana shi takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Matan arewacin Najeriya daga jihohi 19 sun bayyana goyon bayansu ga gwamnan jihar Kogi. Yahaya Bello, ya nemi takarar shugaban ƙasa a baban zaben 2023 dake tafe
Duk da cewar bai fito ya bayyana aniyarsa na yin takara ba, an gano fostan yakin neman zaben shugaban kasa na mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a Abuja.
Abdulmumin Jibrin, ya ce ba matsala bane don Musulmi da Musulmi sun samu tikitin takara yayin da jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu, ke neman takarar kujerar.
Siyasa
Samu kari