Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Wani dan majalisar dokokin jihar Borno, ya roki alfarmar a bari ya sake komawa kan kujerarsa. Dan majalisar ya fashe da kuka yayin da yake wannan roko.
Shugaban PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya yabawa Gwamna Aminu Tambuwal, kan rawar ganin da ya taka a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar da aka yi.
Kanal Abdulaziz Musa ‘Yaradua ya samu tikitin takarar Sanata a bangaren Katsina ta tsakiya. APC ta canza wadanda za su yi mata takarar Sanata a Kudu da Arewa.
Yayin da APC za ta gudanar da zaben ‘dan takarar shugaban kasa a makon gobe. Shugaban kasa ya nesanta kansa daga zargin kakaba Jonathan a matsayin ‘dan takara.
Za a ji cewa Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na Arewa maso yamma ya ce idan har yana ofis, Goodluck Jonathan ba zai ji kanshi takarar shugaban kasa a 2023 ba.
An gano yadda Atiku ya yi amfani da dabara a mintunan karshe na zaben fidda gwanin PDP, ya samu nasarar lashe zaben kuma ya bayyana dan takarar PDP a zaben 2023
Dan takarar gwamna a karkashin APC a jihar Oyo. Cif Adebayo Adelabu, wanda aka fi sani da Penkelemes, ya fice daga jam’iyyar tare da wasu fusatattun shugabanni.
Za a gane ba a banza Alhaji Atiku Abubakar ya ba Gwamna Nyesom Wike ratar kuri’a 130, yana da makudan kudi, sannan tun 1992 ya shiga siyasa, sannan ya goge.
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar Litinin da Talata su zama ranakun tantance wadanda suka siya fom din takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam'iyyar.
Jam'iyyar APC ta sanya ranar Litinin da Talata su zama ranakun tantance wadanda suka siya fom din takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyya mai mulki.
Siyasa
Samu kari