Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
'Ya'ya biyu na shugaban alkalan Najeriya, Jastis Ibrahim Tanko, sun samu tikitin takarar kujerar sanatoci a zaben 2023 a jihar Bauchi. Daya a PDP, dayan APC.
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC yayin da mambobi biyu na kwamitin ayyuka na kasa, NWC, suka bukaci abokan aikinsu da su tashi tsaye tare da hade kai.
Bayan nasarar da tsohon mataimakim shugaɓan ƙasa ya samu a zaɓen fid da gwanin PDP, shugabannin jam'iyyar sun rabu kan wanda ya kamata ya zama mataimakin Atiku.
Gwamnoni 22 da ke mulki a karkashin APC sun yi zama bayan haduwarsu da Muhammadu Buhari domin a san wa ya kamata jam'iyya ta tsaida takara a zabe mai zuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja kunnen gwamnonin jam'iyyar APC da su tabbatar a zaben fidda gwanin jam'iyyar dake karatowa sun zabi 'dan takarar shugaba.
Bayan shugaban ƙasa Buhari ya gana da su ya tafi Spain, gwamnonin APC sun shiga ganawar sirri da junansa kan zabin wanda zai gaji Buhari a babban zaɓen 2023.
Daya daga cikin manyan yan jarida wanda ya yi takara a zaben fidda gwani na kujerar shugabancin kasa ta PDP ta 2023 a ranar Asabar 28 ga watan Mayu, ya yi bayan
Muhammad Adamu Bulkachuwa ya yi mummunar faduwa a zaben fitar da gwani. Sanatan bai iya samun kuri’a ko daya a zaben tsaida ‘dan takarar APC a yankinsa ba.
Yayin ganawa da gwamnonin da suka ɗare madafun iko karkashin inuwar APC, Buhari ya bayyana abinda ke ransa game da wanda zai gaje shi a babban zaɓen 2023 .
Siyasa
Samu kari