Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Tsohon sanata kuma tsohon dan takarar gwamna a Kaduna ya shawarci dan takarar shugaban kasa da PDP ta tsayar kan zabin abokin gami a zaben 2023 mai zuwa...
Tun a jiya kwamitin tantance masu takarar shugaban kasa ya zauna da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Bayo Adenuga ya bayyana wainar da aka toya da Tinubu ya isa.
Gabannin babban zaben 2023 mai zuwa, gwamnonin jihohin Najeriya guda bakwai ne suka mallaki tikitin jam’iyyarsu domin shiga tseren kujerar majalisar dattawa.
Bayan tantance yan takara 12 a ranar farko ta fara tantancewa, ana sa ran kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC mai mulki zai kammala aikinsa yau da ragowar.
An ce dan takarar na kan gaba a jam’iyyar APC mai mulki ya bayyana haka ne a lokacin da ya bayyana a gaban kwamitin tantance 'yan takarar shugaban kasa na jam’i
Bayan kammala zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Sanata Orji Kalu yayi martani a kan kaye da Nyesom Wike ya sha a hannun Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar ya na neman wanda zai dauko a matsayin ‘dan takarar mataimakin shugaba kasa. Gwamnoni biyu ake kawo a lissafin wanda za su iya takara a PDP.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Litinin ya ce da ya so, da ya tarwatsa jam'iyyar PDP a ranar Asabar yayin zaben fidda dan takarar shugabancin kasa.
Mai Neman Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar PDP, Samuel Ohubunwa, ya nuna takaicinsa kan yadda daliget din jiharsa suka ki jefa masa kuri'a a zaben fiddda gwan
Siyasa
Samu kari