Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Segun Oni ya yi magana a kan jita-jitar da ke yawo na sauya shekar Asiwaju Bola Tinubu zuwa SDP. Ana tunanin idan Tinubu bai samu yadda yake so ba, zai fice.
Idan aka karanta, za a ji cewa Masoyan Tinubu sun huro wuta, sun hakikance sai APC ta shirya zaben fitar da gwani, sun ce ana kokarin zagaye gwaninsu a 2023.
Tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya, Honorabul Farouk Aluyu, ya ce APC na da yan takara masu kwanya da basira da zasu kai Atiku Abubakar ƙasa cikin sauki 2023.
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki sun fara neman hanyar tsayar da dan takarar shugaban kasa na bai daya bayan umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 202
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya nemi goyon bayan abokan hamayyarsa a jam’iyyar domin kayar da APC mai
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi, Sanata Kwankwaso, ya ce Atiku ya daina mafarkin samun kuri'u 11m.
Jam’iyyar NNPP ta samu Sanata bayan ‘Dan Majalisar Bauchi ya yi watsi da APC. An ga Sanata Lawan Yahaya Gumau dauke da takardar takarar ‘dan majalisa a NNPP.
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ke tafe karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gargaɗi mambobin PDP su tashi tsaye su yi aiki tukuri don nasar
Gwamnan jihar Nasarawa da jam'iyyar APC ke mulki, Abdullahi Sule, ya yi tsokaci kan zaɓin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari game da wanda zai gaje shi a zaɓe 2023
Siyasa
Samu kari