Ana bincike a kasar Isra'ila bayan kama wani sojan ISra'ila ya sanya wa mutum mutumin mamar Yesu Almasihu tabar sigari a baki. Isra'ila na cigaba da kai hari Lebanon
Ana bincike a kasar Isra'ila bayan kama wani sojan ISra'ila ya sanya wa mutum mutumin mamar Yesu Almasihu tabar sigari a baki. Isra'ila na cigaba da kai hari Lebanon
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Gwamna Dave Umahi na jahar Ebonyi ya ce ka iya yuwuwa a yau yan Najeriya su san ɗan takarar da jam'iyyar APC mai mulki ta tsayar ya gaji Buhari ta hanyar sulhu.
Gwamnan Jigawa, Abubakar Badaru, ya bayyana cewa har yanzu gwamnonin arewa suna sa ran Buhari, ya yi aiki da shawarar da suka bashi na mika mulki yankin kudu.
Kungiyoyin matasan APC daga arewa sun yi watsi da hukuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa 11 na mika mulki ga yankin kudancin kasar nan.
Sakamakon zaɓen fidda gwani na jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi ya nuna cewa Shekarau, Kawu Sumaila da kuma Baffah zasu fafata a zaɓen sanatoci da ke tafe a 2023.
Gwamnan Kogi kuma ɗaya daga cikin yan takarar kujera lamba ɗaya karkashin APC, Yahaya Bello, ya ce dukkan su sun amince zasu koma bayan zaɓin shugaban buhari
Injiniya Buba Galadima ya tabbatar da cewar akwai yarjejeniya tsakanin shugaban kasar Bola Tinubu, cewa zai marawa kudirinsa na son zama shugaban kasa baya.
Maganar da ake yi nan da gobe za ayi zaben fitar da gwani, amma kowa ya tsaya kan bakansa, an gagara yin sulhu tsakanin Bola Tinubu, Osinbajo da Kayode Fayemi.
Gwamnan Kano, Dakta Ganduje, ya kira tarayyan Kwankwaso da shekarau a matsayin wata tsilla-tsillar siyasa wacce a cewarsa zata ja musu shan kaye tun da rana.
A Najeriya akwai ‘yan majalisar tarayyar da sun yi fiye da shekaru 20 su na wakiltar mazabunsu. Don haka mun kawo jerin ‘Yan siyasan da suka tare a Majalisa.
Siyasa
Samu kari