Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Nyesom Wike ya fasa-kwan PDP, ya tona wadanda suka hana a ba shi tikitin Mataimakin Shugaban kasa. Wike ya ci burin Atiku Abubakar zai dauke shi bayan rasa tuta
A baya dai kungiyar Miyetti Allah ta ce al’ummar Fulani ba za su goyi bayan takarar Peter Obi ba, inda ta bayyana shi a matsayin mutum mai tsananin kabilanci.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa da ke shan matsin lamba, Dakta Iyiochia Ayu, ya ce bai yi murabus ba kuma ba zai yi ba har sai lokacin da aka ɗibar masa ya kare.
Yayin da gwamnoni ke yunkurin shiga don kawo karshen sabanin Atiki da Wike. Msmbobin PDP sama da 600 sun tattara kayansu sun koma APC a jihar Gombe jiya Lahadi.
Yayin da zaben 2023 ya rage watanni shida, magoya bayan Obi sun yi tattakin nuna goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Anambra dake tsaye a takarar 2023...
Yaƴin da abubuwa suka ƙi suka ƙi cinyewa tsakanin Atiku da gwamnan Ribas, gwamnonin jam'iyyar PDP sun sha alwashin kawo karshen matsalar, zasu zauna a Adamawa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya caccaki jam’iyyar APC mai mulki da PDP kan gazawar da suka yi a bangaren mulki tsawon shekaru.
INEC ba ta san da labarin ba ta san da zaman Ahmad Ibrahim Lawan da Godswill Akpabio. A karshe dai jam’iyyar ta rasa shiga takarar Sanata a Yobe da Akwa Ibom.
Tun gabanin ayyana Kasshin Shettima, gwamna Elrufai da wasu jiga-jigan APC na yankin Arewa ta yamma sun nemi a ba su manyan kujeru idan an kafa gwamnatin gaba.
Siyasa
Samu kari