Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Za a ji labari tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da bangaren Nyesom Wike sun ce dole ne a tunbuke Iyorchia Ayu domin a lashe zabe mai zuwa a 2023
Mai magana da yawun tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau, Sule Yau ya ce duna tattara tayin da suka zo gaban su ne, bayan haka zasu ɗauki matakin sauya sheka.
Ibrahim Babangida, tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, yace 'yan Najeriya su nemi taimakon Ubangiji kan alkiblar da zasu dosa a siyasar kasar nan.
Za a ji ‘Yan takara fiye da 100 da suka sha kasa a APC sun nemi a dawo masu da kudinsu. Wasu daga cikin wadanda suka yi takara sun dade su na jiran tsammani.
Tsohon makusancin shugaba Buhari kuma jigo a jam'iyya mai kayan marmari da ke tashe, Buba Galadima, ya ce baya tantama Kwankwaso ne zai gaji karagar mulki.
Yau ne ‘Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano, Shaaban Ibrahim Sharada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar ADP.
Abuja - Shugaban Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Abdullahi Adamu, ya ce gwamnati tarayya zata iya ciwo bashi har abada. Rahoton jaridar The Cable
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya gayyaci tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zuwa taro a ranar Laraba, kwararan majiyoyi suk
Yayin ziyarar mahaifarsa jihar Adamawa karon farko bayan lashe tikitin PDP, Atiku Abubakar, ya karbi dubbannin mambobin jam'iyyu da suka sauya sheƙa zuwa PDP.
Siyasa
Samu kari