Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
An Sa Ranar Sauraron Shari’ar Bola Tinubu kan Zargin Badakalar Takardun Makaranta. A na zargin akwai alamar tambaya a game da takardun tsohon gwamnan Legas.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Kamuludeen Shehu Musa, ya fice daga jam'iyyar mai mulki ya shiga Labour Party, gabanin babban zaben 2023.
Imumolen, dan takara mafi karancin shekaru a jerin 'yan takarar shugabancin Najeriya a halin yanzu, ya yi wannan alkawarin ne yayin wani gagarumin taro a Legas.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce a halin da ake ciki Musulmi da Musulmi ne suka dace da Najeriya kuma zasu fahimtar da yan Najeriya
Daya cikin wadanda aka kafa jam'iyyar PDP da su kuma mamba na kwamitin amintattu, Cif Bode George, ya ce rikicin cikin gidan na jam'iyyar na damunsa, yana mai c
An yi taron yi wa ‘Yan siyasar wankan tsarkin shigowarsu jam’iyyar PDP a garin Yola a ranar Litinin, amma ba a ga da-dama daga cikin Gwamnoni da ba su je ba.
Rabiu Kwankwaso ya nada wadanda za su rika magana da yawun kwamitin kamfe. Tsohon ‘Dan majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin ya samu shiga a tafiyar kamfen.
Bola Tinubu ya bayyana makasudin zuwa jihar Ogun, ya hadu da Olusegun Obasanjo. Tinubu ya shaida cewa ya ziyarci Abeokuta ne domin ya gaida mutanen da ke jihar.
'Dan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar NNPP mai kayan alatu, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce lokaci ne ya hanasu cika wa Shekarau bukata ɗaya
Siyasa
Samu kari