Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
Tsohon 'dan majalisar wakilaikuma sirkin Buhari, Alhaji Sani Sha'aban yace barazanar da majalisar tarayya ke yi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari wasa ne.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma mai kokarin darewa kujerar shugaban kasa a 2023, Bola Tinubu, ya ce yawan shekarun su ɗaya da Bishof Kukah na cocin Katolika.
Wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP na zargin mambobin kwamitin sulhu guda huɗu da kara zuba wa wutar rikicin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike Fetur.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na shiyyar arewa maso yamma, Salihu Lukman, ya ce babbar fargabar su a 2023 bai wuce rashin sanin Tinubu a zaɓen ƙasa ba.
Ziyarar da Rabiu Musa Kwankwaso ya kai zuwa garuruwan Lokoja da Ogbonicha a Kogi ba suyi armashi ba, ya gamu da ‘yan iska da suka rika jifarsa da ledojin ruwa.
Garba Shehu a wani jawabi da ya fitar, yace Gwamnan Benuwai yana tattaro labaran teburin mai shayi, yana zargin gwamnati da son kai wajen yakar rashin tsaro.
A jiya ne aka ji Ifeanyi Arthur Okowa ya zargi ‘Dan takaran shugaban kasa na jam’iyyar LP, watau Peter Obi da kokarin ci da addini a 2023 saboda shi Kirista ne.
Bayanai sun fito a game da abin da ya kai ‘yan takaran APC watau Bola Tinubu a kuma wasu Gwamnonin jam’iyyar APC 5 zuwa gidan tsohon shugaba Goodluck Jonathan.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa a cikin kwana daya ta magance yajin aikin wata hudu da kungiyar malaman jami'o'i ASUU ta tab
Siyasa
Samu kari