Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
Jam'iyyar Labour Party ta ce ita ba jam'iyya bace ta soshiyal midiya kawai, ta kuma sha alwashin ita za ta lashe zabukan 2023. Sakataren jam'iyyar na kasa, Arab
A yau ne Shugaban Jam’iyyar PDP ya yi magana a game da sauya-shekar Ibrahim Shekarau zuwa PDP, Rufai Alkali yace jam’iyyar NNPP ta karbi Shekarau da mutanensa.
Dan gwagwarmaya kuma shugaban 'Concerned Nigerians', Deji Adeyanju ya ce APC tana shirin amfani da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ne sannan ta yi watsi
Gwamnatin APC a Gombe ta Muhammadu Inuwa Yahaya, ta rushe ofishin gangamin zaben dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP, Muhammad Jibrin Dan Barde, a jihar Gombe.
Duk Kotu ta soke zaɓen baki ɗaya, gwamnatin jihar Ebonyi, da jam'iyyar APC mai mulki sun ci gaba da shirye-shiryen rantsar da shugabannin kananan hukumomi.
Gwamna Wike na jihar Ribas dake takun saƙa da Atiku Abubakar, ya caccaki wasu masu sukarsa, ya ce shi da 'yan tawagatsa na aikin ganin bayan APC a jihatsa.
Atiku na kokarin kwadaito jama’a, ya dauki babban alkawari yayin da ya hangi 2023. Akwai yiwuwar Atiku ya dauko Peter Obi da su Kwankwaso idan ya zama Shugaba.
Shugaban Karamar Hukuma Ya Sha Duwatsu a Hannun Talakawa a Neja. Da mutanen gari suka ji labarin Mohammed Garba Daza ya zo ta’aziyya, sai suka dura kan shi.
A jiya aka ji Shugaban PDP Ya Tabo Batun Rikicin Cikin Gida, Iyorchia Ayu yace wasu na neman kawo tashin-tashina a PDP, amma Jam’iyya ta fi karfin wani mutum.
Siyasa
Samu kari