Gwamnatin tarayya ta fitar da tuhume-tuhume 13 a kan mutanen da ake zargi da shirya yi wa shugaba Bola Tinubu juyin mulki a Najeriya, za su gurfana a kotu.
Gwamnatin tarayya ta fitar da tuhume-tuhume 13 a kan mutanen da ake zargi da shirya yi wa shugaba Bola Tinubu juyin mulki a Najeriya, za su gurfana a kotu.
Mai magana da yawun ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce bayan Kwankwaso, akwai kusoshin siyasa da za su hade da Atiku, Peter Obi da sauran yan hadaka.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan wani sanata a jihar Neja, inda suka yi kokari hallaka shi. Allah yasa kwanansa na gaba, sai suka zo basu same shi gida ba.
Baba-Ahmed ya zargi dan takarar jam’iyyar APC, Bola Tinubu da abokin takararsa, Kashim Shettima da yawan tozarta sauran masu neman shugabancin kasa a 2023.
Ganin Asiwaju Bola Ahmed ba bako ba ne a siyasar Najeriya. Mun tattaro jerin mutane 50 da Bola Tinubu ya fito da su a siyasa har Duniya ta san da zamansu yau.
Babban jigon jam'iyyar PDP kuma gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa babu wanda zai bai wa hakuri a kan yaba wa shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi.
a ci gaba da fadi tsin warware takaddamar dake wakana a babbar jam'iyyar hamayya PDP, gwamna OKowa da Tambuwal sun garzaya gidan Obasanjo dake Abeakuta, Ogun
‘Daban takarar gwamnan jihar Kaduna kuma Sanata mai wakilcin mazabar Kaduna ta tsakiya, Uba Sani, yace Kaduna zata yi kewar El-Rufai bayan kammala mulkinsa.
Majalisar Dattawa za ta yi aman Sanatoci fiye da 50, ‘Yan Majalisa sun ci taliyar karshe. Sanata Ike Ekweremadu wanda ya dade yana majalisa ba zai zarce ba.
Bayan nasarar da ya samu a kwanan baya a zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ga jerin ajandoji guda bakwai na Asiwaju Bola Tinubu.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, mamba a jam'iyyar APC ya kai wa gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ziyara har gidansa na ƙashin kai dake Patakwal ranar Jumua.
Siyasa
Samu kari