Jerin mutane 50 da Bola Tinubu ya fito da su a siyasa har Duniya ta san da zamansu yau

Jerin mutane 50 da Bola Tinubu ya fito da su a siyasa har Duniya ta san da zamansu yau

  • Asiwaju Bola Ahmed ba bako ba ne a siyasar kasar nan, kusan sunansa ya ratsa ko ina a Najeriya
  • Inda Bola Tinubu ya yi fice shi ne ya yi sanadiyyar da mutane bila-adadin suka samu matsayi a kasa
  • ‘Dan takaran na APC shi ne ya shigo da Farfesa Yemi Osinbajo da wasu da-dama cikin harkar siyasa

A wani jeri da yake yawo a kafafen sada zumunta, Legit.ng Hausa ta tattaro sunayen wasu da-dama daga cikin wadanda za a kira yaran Bola Tinubu.

A baya, mun tuntubi Hadimin Gwamnan jihar Legas, Jibril Gawat domin jin yadda lamarin yake.

Jibril Gawat ya shaida mana cewa gwanin na su ya kafa mutanen da ba za su kirgu ba, ya kuma yi alkawarin zai tattaro mana sunayen wasu daga cikinsu.

Kara karanta wannan

Bayan Shan Lugude da Gurfana a Kotu, Dalibin da ya Zolaya Aisha Buhari ya Koma Makaranta

Za a samu masu rike da mukamai a majalisar wakilai, dattawa da na dokoki da kuma Ministocin da a dalilin Tinubu suke rike da kujerunsu a gwamnati.

Jerin yana kunshe da wasu da yanzu sun raba jiha da babban ‘dan siyasar, amma sun amfana da shi a baya.

Akwai da-dama daga cikin yaran tsohon gwamnan na Legas da ba a ambata ba, rahoton ya fi karkata ne a kan wadanda suka rike mukamai ko kujeru.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Mataimakin Shugaban kasa

1. Farfesa Yemi Osinbajo

Gwamnoni

2. Babatunde Raji Fashola

3. Akinwumi Ambode

4. Babajide Sanwo Olu

5. Rauf Aregbesola

6. Gboyega Oyetola

7. Adams Oshiomhole

8. Kayode Fayemi

9. Ibikunle Amosun

10. Dapo Abiodun

11. Abiola Ajimobi

Bola Tinubu
Bikin maulidin Bola Tinubu Hoto: bolatinubucolloquium.org
Asali: UGC

Mataimakan Gwamna

12. Femi Pedro

13. Femi Hamzat

14. Idia Adebule

15. Adejoke Orelope-Adefulire

Ministoci

16. Lai Mohammed

17. Sunday Dare

18. Kemi Adeosun

‘Yan majalisar wakilan tarayya

19. Femi Gbajabiamilla

20. James Faleke

Kara karanta wannan

Daya Bayan Daya, Gwamnoni Suna Maidawa Buhari Martanin Zargin da Yayi Masu

Da sauransu

Sanatoci

21. Remi Tinubu

22. Ganiyu Solomon

23. Olamilekan Adeola

24. Olurunimebe Mamora

25. Gbenga Ashafa

26. Tokunbo Afikuyomi

27. Adebayo Oshinowo

28. Adetokunbo Abiru

29. Musliu Obanikoro

30. Opeyemi Bamidele

Shugabannin jam’iyya

31. Muiz Banire

32. Joe Igbokwe

33. Ismail Adewusi

34. Lanre Ogunyemi

Hadiman Shugaban kasa

35. Abike Dabiri Erewa

36. Ben Akabueze

Wadanda suka rike mukaman gwamnati

37. Babatunde Fowler

38. Muri Okunola

39. Kamal Bayewu

40. Abdulbaq Ladi Balogun

Tsofaffin kwamishinoni, ‘yan majalisar dokoki da sauransu

41. Rt. Hon. Mudasir Obasa

42. Rt. Hon. Adeyemi Ikuforiji

43. Ebitemi Agbare

44. Kehinde Bamigbetan

45. Dele Alake

46. Kamal Bayewu

47. Ayo Adewale

48. Toyin Suarau

49. Kayode Opeifa

50. Leke Pitan

Asali: Legit.ng

Online view pixel