Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
A yau Litinin, 23 ga watan Janairu ne ake gudanar da gangamin kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a jihar Bauchi wanda ya samu halartan Buhari.
Gwamnan Jihat Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya ayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin dan takara ɗaya tilo da zai iya gyara Najeriya ta koma kan tubali mai kyau.
Wani Jagora na Jam’iyyar PDP ya ce Atiku Abubakar zai ci kuri’u sosai a Kudu, ya kawo wasu Jihohin da PDP za ta lashe ko ta bi bayan LP a zaben shugaban kasa.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun fille kan Chris Ohizu, shugaban karamar hukumar Ideato ta arewa a jihar Imo bayan sun karbi miliyan 6.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta yi babban kamu na magoya bayan jam'iyyar su Sanata Kwankwaso a jihar Kano.
Atiku Abubakar ya fadi dalilin da za a kauracewa Bola Tinubu. Kwamitin yakin neman zaben PDP ya ce dabara Tinubu yake so ya yi, ya dare kan mulki a bagas a 2023
Jam'iyyar PDP ta wanke wurin da Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar shugabancin kasa na APC suka yi kamfen a jihar Jigawa. Sun ce sun wanke mugun mulki da najasa.
‘Yan jam’iyyar PDP na reshen Ribas su na goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu a 2023, Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike, ya tabbatar da wannan.
Bayan kasa da sa'o'i 72 da fita daga jam'iyyar APC tare da ajiye mukamin daraktan kungiyar kamfen din Tinubu, Naja'atu Muhammaad ta ziyarci Atiku Abubakar.
Siyasa
Samu kari