Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
A farkon makon nan, Peter Obi ya shirya zama da ‘yan gudun hijira, mata da matasan Katsina, amma bai yiwu ba, Jam'iyyar LP ta fuskanci akwai matsalar tsaro.
Michael Achimugu ya yi bayanin irin alakarsa da ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar da ya tonawa asiri, yake cewa akwai wasu sirrin da Duniya ba ta san da su ba.
Idan Dan Nwanyanwu ya zama Shugaban Najeriya, farashin fetur zai ragu. ‘Dan takarar ya dauki alkawarin gina matatun man fetur tun a watanni shida na farko.
An ji labari ana zargin ko Asiwaju Bola Tinubu, ya ci zabe, ba shi zai yi mulki ba, mai dakinsa aka zaba. Naja’atu Muhammad na ganin ‘dan takaran bai da lafiya.
Jamiyyar All Progressive Congress, APC, a Jihar Imo ta dage kamfen, da wasu harkoki a kananan hukumomin jihar Imo don kisar gilla da yan bindiga suka yiwa Ohizu
Bola Tinubu ya yi kaca-kaca da Naja’atu Mohammed, wanda ta ajiye kujerarta, ta koma wajen Atiku Abubakar. APC ta maidawa Naja’atu martani ta bakin Mahmud Jega.
Magiya bayan yan takarar Sanatan yammacin Osun sun kaurr da faɗa har ta kai ga rasa rayuka yayin da suka je kanfe wuri ɗaya a jihar Osun, wasu na kwance Asibiti
Gwamnan jihar Bayelsa, Diri, yace shi da takwarorinsa ba su cire rai ba har yanzun suna fatan tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar PDP.
Naja'atu Muhammad ta hakura da tafiyar shugaba Buhari, inda bangarar da aikin da jam'iyyar APC ta bata na shirya yakin neman zaben Tinubu ta koma bayan Atiku
Siyasa
Samu kari