A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamna a jihar Legas ta yi fatali da karrraki biyu na jam'iyyun APC da APP wanda suka ƙalubalanci nasarar gwamna Sanwo-Olu.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa kasa zagon kasa EFCC, ta kaddamar da bincike kan gwamnoni 28 gabanin 29 ga watan Mayu da za a gudanar da bikin mika mulki.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa shi masoyin damokradiyya ne wanda hakan ne dalilin da yasa ya marawa dan takarar shugaban kasa daga kudu baya.
Shugaban Najeriya da ke shirye-shiryen sauka daga karagar mulki ranar Litinin mai zuwa, Muhammadu Buhari, ya jaddada shirinsa na nesanta kansa da birnin Abuja.
Zababbun 'yan majalisar jam'iyyun adawa su 63 sun nuna goyon bayansu ga Tajuddeen Abbas da Benjamin Kalu da jam'iyyar APC mai mulki ta tsaida wajen neman shuga.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya bayana cewa ya yafe wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kuma yana ba shi shawara kar ya ce zai bar Najeriya bayan sauka.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu buhari ya bayyan cewa ya na da kyakkyawar alaka da makwabciyar Najeriya wato jamhuriyar Nijar. Ya ce idan wani ya takura masa.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya umarci baki ɗaya kwamishinoni da hadimansa su bayyana ainihin abinda suka mallaka sannan su sauka daga kan kujerun.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya samu nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya (NGF). Ya maye gurbin gwamnan Sokoto, Tambuwal.
Siyasa
Samu kari