Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Gwamna Babagana Zulum ya goya wa Mustapha Gubio baya domin gadon kujerarsa a 2027, matakin da ake ganin zai zama barazana ga haɗin kan APC a jihar Borno.
Zababben ɗan majalisar wakilan tarayya a inuwar NNPP mai kayan daɗi, Abdulmumini Jibrin, ya ce Tinubu ya gana da Kwankwaso ne saboda haɗin kan kasa da ci gaba.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da alkura'ani cewa shi bai taba ko kobo ba daga lalalitar jihar Kaduna, sannan kuma ya ce duk.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmed El-Rufa'i ya bayyana cewa hankalin shi ya tashi kan yadda aka yi amfani da kuɗi wajen siyan ƙuri'u a lokacin babban zaɓen 2023.
Ladi Adebutu ya samu kan shi cikin matsala domin 'yan sanda su na bincike a kan shi. Jam’iyyar APC ta rubutawa ‘Yan sanda korafi cewa Adebutu ya saye kuri’u.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta yi fatali da buƙatar a riƙa haska zamanta kai tsaye. Atiku Abubakar da Peter Obi ne dai suka shigar da buƙatar
Wasu ‘Yan APC za su yi wa takarar Hon. Tajudeen Abbas taron dangi. A cikinsu akwai Hon. Ahmed Wase; Hon. Yusuf Gagdi; Hon. Muktar Aliyu Betara da Hon. Sada Soli
Wani babban fasto, Primate Ayodele, ya hango cewa za a samu rikici a tsakanin manyan ƴan siyasa a mulkin Tinubu. Ya ce ce gwamnoni da magadansu za su yi rikici.
Tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya ce matsalar tsaro ce ta fi damunsa a lokacin da mulkinsa 2010-2015, ba ya iya bacci kwata-kwata.
Jam'iyyar APC a jihar Kogi ta dakatar da shugabanninta a ƙaramar hukumar Igalamela/Odolu, bisa zargin su da yi mata zagon ƙasa domin ganin ta rage ƙarfi a jihar
Siyasa
Samu kari