Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Masu zanga-zanga sun dira a hedikwatar jam'iyyar PDP ta kasa kan kiran a kori shugaban jam'iyyar na kasa inda suka bayyana rawar da ya taka a rikicin Wike da Fubara.
Hatsaniya kan batun shugabancin majalisar dokokin jihar Bauchi ta ƙaru bayan kotun ɗaukaka kara ta tuge shugaban majalisar da mataimakinsa kwanan nan.
Philip Shaibu, ya ce ba ubangiji ne ya umurce shi ya tsaya takarar gwamnan jihar Edo a shekarar 2024. Ya ce babu wanda ya isa ya dakatar da shi daga neman kujerar.
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya yi watsi da raɗe-raɗin da ke yawo cewa Nyesom Wike ne ke daukar nauyin takarar Philip Shaibu a zaben gwamnan Edo.
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Bode George, a martanin da ya yi kan tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano ya ce akwai kuskure alkalai suɓsoke zabe.
Kotun Daukaka Kara da ke zama a Abuja, ta sake tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Jamilu Umaru Dahiru Barade na jam'iyyar PDP.
Za a ji yadda APC ta tsokano fadan Amaechi saboda a farantawa Wike rai. Eze Chukwuemeka Eze wanda jigon jam’iyyar APC ne bai goyon bayan yadda ake jawo Nyesom Wike.
Kotun ɗaukaka kara ta Abuja ta tabbatar da nasarar Musa Saidu Gude na jam'iyyar SDP a zaben mamban mazaɓar Uke/Karahi a majalisar dokokin jihar Nasarawa.
Kotun daukaka kara da ke zama a Abuja ta tsige dan majalisar PDP, Suleiman Wanchiko, wanda ke wakiltar mazabar Bida I (Arewa) a majalisar jihar saboda takardar bogi.
Siyasa
Samu kari