Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya bayyana shirinsa na tabbatat da zaman lafiya da tsaro, ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauta wa yan ta'adda ba.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya bayyana shirinsa na tabbatat da zaman lafiya da tsaro, ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauta wa yan ta'adda ba.
Google description: ADC ta ce ba ta buƙatar haɗin gwiwar jam’iyyun adawa don kayar da Tinubu a 2027, yayin da OK Movement ta ƙi haɗewa da wata ƙungiyar siyasa.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya gana da shugaban jamiyyar hadaka ta ADC a Abuja. Ya gana da David Mark ne bayan taron manyan ADC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fara gana wa da APC bayan ya ce za su iya shiga jam'iyyar da sharadi.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya ce za su iya karbar jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso amma bisa sharadi idan ya ce zai koma jam'iyyar APC a Najeriya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewa mutanen Kano za su goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Hadakar jam'iyyun adawa ta cin ma matsaya kan jam'iyyar da za su yi amfaninda ita wajen takara a zaben 2027. Sun jingine batun jam'iyyar da ba a yi wa rajista ba.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a jihar Kano sun gudanar da wani muhimmin taro. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana matsayarsu kan goyon bayan Tinubu.
Sanata mai wakiltar Enugu ta Gabas a Majalisar Dattawa ta 10, Kelvin Chukwuya fice daga jam'iyyar LP saboda rigimgimu, ya koma APC mai mulkin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa manyan 'yan siyasa a jihar Sakkwato sun shiga rikicin siyasa, magoya bayan tsohon Gwamna su ka sako Sanata Ibrahim Lamido a gaba.
Ministan Harkokin Abuna ya nuna jin dadinsa bisa yadda Gwamnan Akwa Ibom ya zabi ci gaban jiharsa fiye da biyayya ga jam'iyyar siyasa, ya yabawa Umo Eno.
Siyasa
Samu kari