Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Muna nan daram a APC – Mambobin sabuwar PDP (nPDP)
Breaking
Muna nan daram a APC – Mambobin sabuwar PDP (nPDP)
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Kawu Baraje, shugaban mambobin jam’iyyar PDP da suka canja sheka zuwa APC kafin zaben 2015, y ace ba zasu fice daga jam’iyyar APC ba kamar yadda rahotanni ke bayyanawa ba. Ya bayyana haka ne yau, Litinin, ga manema labarai

Zaben 2019: INEC zata fara raba katin zabe na din-din-din
Zaben 2019: INEC zata fara raba katin zabe na din-din-din
daga  Mudathir Ishaq

Rahotannin da Naij.com ta tattara bayan shafin hukumar INEC ta kafar sadarwa ta Tweeter ya wallafa ya nuna cewa, hukumar zata fara bawa duk wadanda suka yi rijista a shekarar 2017 da wadanda suka bukaci a sauya musu nasu da su je

Hadimar Buhari tace Wike na bukatar ganin likitan mahaukata
Hadimar Buhari tace Wike na bukatar ganin likitan mahaukata
daga  Aisha Musa

Lauretta Onochie, daya daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari tace Nyesom Wike, gwamnan jihar Rivers yana da matsalar kwakwalwa. Onochie ta mayar da martini ga gwamnan akan maganar da yayi na cewa an ci zarafinsa.