A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Abuja - Ɗan majalisar tarayya daga jihar Benuwai, ya bayyana sauya shekarsa daga Labour Party, zuwa jam'iyyar APC mai mulki a zaman majalisa na yau Talata.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun sanar da cewa an shirya wani muhimmin taro a ranar Laraba, 29 ga Satumba, a Abuja don tattaunawa kan batutuwa da dama na gaggawa.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta yi martani ga tsohon gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff, kan kalamansa cewa APC ta shirya mulkin Najeriya har shekaru 40 gaba.
Alhaji Aliyu Lawal Saulawa, jagoran kungiyar Bola Ahmed Tinubu (BAT) na kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya sanar da yin murabus daga mukamin nasa.
Shehu Sani yace tsari na karba-karba zai taimaka wajen kawo adalci. Sani yana ganin idan Kudu suka ce da barazana za su ci zabe a 2023, to ba za su dace ba.
Gwamnonin Arewa sun yi zaman gaggawa a ranar Litinin a garin Kaduna. A taron da aka yi, gwamnonin sun maida wa takwarorinsu na Kudu raddi a kan batun 2023.
Ana zargin daga bangaren Kudu za a fito da sabon shugaban jam’iyya na kasa. Sannan za a ba ‘Yan Arewa tikitin takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa na 2023.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi tsokaci kan fastocin sa da ake yaɗawa na takarar shugaban ƙasa, karkashin jam'iyyar APC babban zaɓe mai zuwa 2023.
Siyasa
Samu kari