Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya soke ziyarar da ya shirya kai wa Najeriya, sai dai rahotanni sun nuna cewa har yanzu ana iya samun sauyin matsaya.
Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya soke ziyarar da ya shirya kai wa Najeriya, sai dai rahotanni sun nuna cewa har yanzu ana iya samun sauyin matsaya.
Awaisu Bin Hasheem ya nemi gwamnati ta tallafa wa masu media da digital content don bunƙasa matasa, sana’o’i da sabon tattalin arzikin dijital a Najeriya.
Bidiyon wani matashi mai tsabar kama da shugaban kasa Buhari ya karade soshiyal midiya. Matashin yayi shiga irin ta shugaban kasa tare da zuwa siyan fetur.
Wata budurwa mai amfani da sunan @RaayT a Twitter ta sanar da yadda tayi fatali da saurayinta bayan kammala digirinta inda tace yanzu sam ba ajinta bane ba.
Bidiyon Cif Olusegun Obasanjo sanye cikin kayan makarantar sakandare yana tattaki da tsofaffin daliban Baptist Boys High School dake Ogun ya birgee Jama’a.
Wata budurwa ta kama gidan haya ita kadai sai dai babu kayan daki illa gado kawai a gidan, a bidiyon da ta wallafa ta ce iya abin da kudin ta kawai zai iya siya
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Wani bidyo da ma'abocin amfani da dandalin sada zumunta na TikTok ya bayyana, ya nuna damisa tana takun kasaita wurin shakatawar jama'a a kasar Afrika ta Kudu.
Bidiyon wata tsaleliyar baturiya wacce ta dauki saurayinta daga Najeriya zuwa kasarsu don ya gana da iyayenta da sauran danginta ya kayatar da mutane a intanet
Wani bidiyo da ya bazu a intanet na Gwamna Ayade na Cross Rivers ya janyo cece-kuce, inda aka hango shi ya cire gilashi don kallon yan mata da ke rawa zigidir.
Bisa al'ada an saba ganin amarya da ango suna rawa a ranar aurensu don murna. Sai dai wannan angon bai tsaya ga rawa ba kawai ya yi yunkurin daukar amaryarsa.
Nishadi
Samu kari