Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Tirmidhy Usamat, ya rasu a Osun, yayin da aka gudanar da jana’izarsa a Osogbo ranar Lahadi 30 ga watan Agustan 2026.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Tirmidhy Usamat, ya rasu a Osun, yayin da aka gudanar da jana’izarsa a Osogbo ranar Lahadi 30 ga watan Agustan 2026.
An yi mamaki bayan wata amarya ‘yar gona a Ingila ta isa bikin aurenta a kan saniyarta, White Chocolate Button, wadda ta bayyana a matsayin babbar kawarta.
Fitaccen mawakin Najeriya, Portable Zazu ya sake janyo cece-kuce don shigowa wurin wasa da ya yi cikin akwatin gawa a Legas. Magoya bayansa sun magantu kan abin
Wata budurwa mai suna Vicky tayi wa mahaifiyarta shigar alfarma ta matan kwalisa na zamani masu ji da kyau da aji. Ta koma yarinya danya sharaf a bidiyonta.
Wata budurwa ta dinga rafsar kuka a bidiyon da ta saki a TikTok na yadda karenta ya tsallaka har saman tebur ya yagalgala mata kudi har @2000 bayan fitar ta.
Kyakyawar budurwa mai aji da ta kwashe shekaru 15 tana zama a birnin Dubai ta dawo Najeriya neman mijin aure. Ta sanar da cewa haya take ta biya makuden kudi.
Wasu fasinjoji sun babbale mota kirar bas inda kowa ya kwashi rabonsa kan kudin motarsu da direban ya arce da shi sama da dubu talatin inda ya bar motar duka.
Hotunan basira da iya shirya gida da wata budurwa tayi bayan kama hayar daki 1 ya kayatar da masu amfani da soshiyal midiya, wasu sun bata shawarwari da jinjina
Wata matar aure ta bayyana yadda diyarta ta kasance gimbiyar mijinta inda har tare masa fada take. Matar tayi wa mijinta ihu amma yarinyar ta kai mata cizo.
Wata mata mai suna Classica Rankin ta bayyana yadda tayi watsi da snaa'ar koyarwa inda tayi caraf ta fara sana'ar tukin mota, Tana samun N64m a duk shekara.
Wata budurwa ta bayyana yadda ta saka rayuwar tsohon saurayinta cikin mawuyacin hali sakamakon dirka mata ciki da yayi amma ya musanta hakan hankali kwance.
Nishadi
Samu kari