Adadin mutanen da cutar korona ta harba a duniya ya zarta miliyan 5 - WHO

Adadin mutanen da cutar korona ta harba a duniya ya zarta miliyan 5 - WHO

A yau sashen Hausa na jaridar Legit.ng ya kawo muku daki-daki na adadin mutanen da cutar korona ta harba cikin dukkanin kasashen duniya da cutar ta bulla.

Shugaban Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO): Tedros Adhanom
Shugaban Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO): Tedros Adhanom
Asali: UGC

Kamar yadda alkaluman Wikipedia suka nuna wanda ta kalato daga kididdigar da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta fitar, cutar korona ta harbi mutum 5,803,416 a fadin duniya.

KARANTA KUMA: Yadda za a ci galaba kan yaki da cutar korona - Buhari

Haka kuma alkaluman sun nuna cewa, mutum 2,399,247 ne suka warke bayan kamuwa da cutar yayin da tuni mutum 359,791 suka riga mu gidan gaskiya sanadiyar kamuwa da cutar.

Daki Daki ga adadin mutanen da cutar ta harba cikin kowace kasa da cutar ta bulla a fadin duniya:

United States - 1,758, 153

Brazil - 441,315

Russia - 387,623

United Kingdom - 269,127

Spain - 237,906

Italy - 231,732

Germany - 182,661

India - 165,799

Turkey - 160,979

France - 149,071

Iran - 146,668

Peru - 141,779

Canada - 88,512

Chile - 86,943

Mainland China - 82,995

Mexico - 81,400

Saudi Arabia - 80,185

Pakistan - 64,028

Belgium - 58,061

Qatar - 52,907

Netherlands - 46,126

Bangladesh - 42,844

Belarus - 40,764

Ecuador - 38,471

Sweden - 36,476

Singapore - 33,249

United Arab Emirates - 32,532

Portugal - 31,596

Switzerland- 30,796

South Africa - 27,403

Colombia - 25,366

Indonesia - 25,216

Ireland - 24,841

Kuwait - 24,112

Poland - 22,825

Ukraine - 22,811

Egypt - 20,793

Romania - 18,982

Israel - 16,887

Japan - 16,759

Austria - 16,562

Dominican Republic - 16,068

Philippines - 15,588

Argentina - 14,689

Afghanistan - 13,036

Panama - 12,131

Denmark - 11,512

South Korea - 11,402

Serbia - 11,300

Bahrain - 10,052

Kazakhstan - 9,932

Oman - 9,820

Czechia - 9,143

Algeria - 8,997

Nigeria - 8,915

Armenia - 8,676

Norway - 8,411

Bolivia - 8,387

Malaysia - 7,732

Moldova - 7,725

Morocco - 7,697

Ghana - 7,303

Australia - 7,155

Finland - 6,776

Iraq - 5,457

Cameroon - 5,436

Azerbaijan - 4,759

Honduras - 4,752

Guatemala - 4,348

Sudan - 4,346

Luxembourg - 4,008

Hungary - 3,841

Tajikistan - 3,563

Guinea - 3,553

Uzbekistan - 3,463

Senegal - 3,348

Thailand - 3,065

Djibouti - 2,914

Greece - 2,906

Democratic Republic of the Congo - 2,832

Côte d'Ivoire - 2,641

Bosnia and Herzegovina - 2,485

Bulgaria - 2,485

Gabon - 2,431

El Salvador - 2,278

Croatia - 2,245

North Macedonia - 2,129

Cuba - 1,983

Estonia - 1,859

Somalia - 1,828

Iceland - 1,805

Kyrgyzstan - 1,662

Lithuania - 1,662

Mayotte - 1,645

Kenya - 1,618

Sri Lanka - 1,530

Slovakia - 1,520

Maldives -1,513

Slovenia - 1,473

Haiti - 1,443

Venezuela - 1,327

Guinea-Bissau - 1,195

Mali - 1,194

Lebanon - 1,168

New Zealand - 1,154

Albania - 1,099

Tunisia - 1,068

Hong Kong - 1,067

Latvia - 1,064

Zambia - 1,057

Kosovo - 1,048

Equatorial Guinea - 1,043

Nepal - 1,042

Costa Rica - 1,000

South Sudan - 994

Niger - 955

Cyprus - 941

Paraguay - 900

Burkina Faso - 847

Ethiopia - 831

Sierra Leone - 829

Uruguay - 811

Andorra - 763

Nicaragua - 759

Central African Republic - 755

Georgia - 746

Jordan - 728

Chad - 726

San Marino - 670

Madagascar - 656

Malta - 616

Republic of the Congo - 571

Jamaica - 569

Tanzania - 509

Palestine - 446

Taiwan - 442

Togo - 422

Cape Verde - 390

French Guiana - 384

Rwanda - 349

Mauritania - 346

Isle of Man - 336

Mauritius - 334

Vietnam - 327

Montenegro - 324

Uganda - 317

Jersey - 308

São Tomé and Príncipe - 295

Eswatini - 279

Yemen - 278

Liberia - 269

Guernsey - 252

Mozambique - 233

Benin - 210

Myanmar (Burma) - 206

Malawi - 203

Martinique - 197

Faroe Islands - 187

Guadeloupe - 161

Mongolia - 161

Gibraltar - 157

Guyana - 150

Zimbabwe - 149

Brunei - 141

Bermuda - 140

Cayman Islands - 140

Cambodia - 124

Syria - 122

Trinidad and Tobago - 116

Northern Cyprus - 108

Libya - 105

Aruba - 101

The Bahamas - 100

Monaco - 98

Barbados - 92

Liechtenstein - 82

Angola - 77

Sint Maarten - 77

French Polynesia - 60

Burundi - 42

Saint Martin - 40

Eritrea - 39

Botswana - 35

Bhutan - 31

Antigua and Barbuda - 25

The Gambia - 25

Timor-Leste - 24

Grenada - 23

Namibia - 23

Curaçao - 19

Laos - 19

Belize - 18

Fiji - 18

New Caledonia - 18

Saint Lucia - 18

Saint Vincent and the Grenadines - 18

Dominica - 16

Saint Kitts and Nevis - 15

Falkland Islands (Islas Malvinas) - 13

Greenland - 13

Suriname - 12

Vatican City - 12

Montserrat - 11

Seychelles - 11

Åland Islands - 11

British Virg*n Islands - 8

Papua New Guinea - 8

Caribbean Netherlands - 7

Saint Barthélemy - 6

Anguilla - 3

Saint Pierre and Miquelon - 1

Duk da cewa 'Yan Hausa na cewa "daji bai gama ci da wuta ba, ba a yi wa burgu barka", amma akwai wasu kasashe da ba su san da cutar korona ba sanadiyar yadda ba ta kutsa kai cikin su.

Jerin kasashe 12 da cutar korona ba ta kutsa cikinsu ba sun hadar da; North Korea, Kiribati, Marshall Islands, Micronesia, Nauru, Palau, Samoa, Solomon Islands, Tonga, Turkmenistan, Tuvalu, da Vanuatu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng