Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi ta'aziyyar rasuwar 'ya'yan tsohon mataimakin gwamnan Bauchi.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi ta'aziyyar rasuwar 'ya'yan tsohon mataimakin gwamnan Bauchi.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Mahukunta a Najeriya sun yi gargadin cewa, akalla jihohi 28 ne za su fuskanci musibar ambaliyar ruwa sakamakon mamakon ruwan sama da zai sauka a daminar bana.
Dakarun rundunar soji a karkashin atisayen Ofireshon Lafiya Dole sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 12 tare da kubutar da mutane 241 da su ke rike da su a ga
Gwamnatin jihar Legas ta amince da fara tura wa mabukatan jihar tallafin kudi na rage radadi karkashin wani shiri mai suna National Cash Transfer Programme.
Bidiyon fadar da Instablog9ja ta wallafa a shafin sada zumunta na instagram ya nuna makwabta sun taro yayin da ake fitar da gawar mamacin daga gidansu a Legas.
Bayan rufe Mallatai a sama da watanni biyu, ma'aikatar al'amuran addinin Musulunci ta yi kira ga ma'aikatanta da su fara gyara da tsaftace manya da kananan Masa
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya sanar da dage dokar takaita zirga-zirga ta wucin-gadi a kowacce ranar Juma'a. Masari ya dage dokar hana tarukan add
Sai dai a yayin taron manema labarai na kwamitin yaki da COVID19 da ake gudanarwa kullum, Shugaban NCDC a Abuja ya yi watsi da ikirarin da gwamnatin Kogi ta yi.
Hadiza Isma El-Rufai, matar gwamnan jihar Kaduna, ta ce bata cikin tafiyar gwamnatin mijinta, lamarin da ya matukar bai wa jama'a da dama matukar mamaki sosai.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta ce a shekaru biyar da suka gabata, ta taba rayuwar 'yan Najeriya a fanni daban-daban tun bayan hawansa karagar mulki.
Labarai
Samu kari