Da dumi-dumi: Da alamun Korona ta fara bankwana, sabbin mutane 79 suka kamu da cutar yau

Da dumi-dumi: Da alamun Korona ta fara bankwana, sabbin mutane 79 suka kamu da cutar yau

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 79 a fadin Najeriya.

Wannan shine adadi mafi karanci bayan lokaci mai tsawo.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Lahadi 13 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 79 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-30

Kaduna-17

Ogun-7

Anambra-5

Kano-4

Katsina-3

FCT-3

Akwa Ibom-3

Oyo-2

Rivers-2

Delta-1

Plateau-1

Ondo-1

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel