Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

- Katafaren gidan fitacciyar mawakiya Rihanna da ke birnin London an daga shi domin siyarwa

- Gidan yana babban birnin London kuma yana da manyan kofofi biyar, madafi da wurin wanka

- Gidan ya mallaki dakin kwana takwas, wurin nishadi biyu da lambu tare da wurin gyaran jiki

Katafaren gidan mawakiya Rihanna da ke birnin London wanda ta kwashe kusan shekaru biyu da rabi ana gina shi an daga shi domin siyarwa, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

Za a siyar da katafaren gidan a kan pam miliyan 32 wanda yayi daida da Naira biliyan 14, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

Gidan mai dakin kwana takwas yana nan a St Johns, yana da kofofi biyar manya tare dakin wanka mai kamar wurin gyaran jiki tare da katafaren lambu.

Katafaren gidan da ke birnin London na da wurin adana motoci har 10, wurin motsa jiki da manyan dakunan nishadi biyu tare da madafi katafare.

An fara gina gidan a 1844 wanda ya zama mallakin Daniel Francis, babban dan kasuwar lu'u-lu'u.

Fitaccen magini William Holme Twentyman ne ya gina.

Ga hotunan katafaren gidan:

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

KU KARANTA: 2023: An kaddamar da yakin neman zaben shugabancin kasa na Tinubu

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda ikeji
Source: Twitter

KU KARANTA: Yadda kasurgumin mai garkuwa da mutane, Bobiski, ya mutu a hannun 'yan sanda

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan

Hotunan cikin katafaren gidan Rihanna na London wanda za a siyar a 14 biliyan. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel