Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Mayakan ta'addanci na ISWAP, wadanda wani bangare ne na Boko Haram a halin yanzu suna musayar ruwan wuta tsakaninsu da dakarun sojin Najeriya. HumAngle tace.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya kori hadimansa na musamman da ke bashi shawara a kan tsaro da wasu jami'ai uku a kan kone ofisoshin 'yan sanda a yankin.
Da yake sanarwar da ke cewa dokar za ta fara aiki daga karfe 3 ranar Lahadi, Fintiri ya ce rashin dakatar da barnar na iya janyo asarar rayuka da na dukiyoyi.
Tsohuwar mai bada shawar ta musamman a kan ala'amuran majalisar dattawa, Sanata Florence Ita-Giwa, ta gurfana a kan guiwoyinta inda take rokon matasa da daina.
Kwamishinan yada labarai na jihar, ya tabbatar da cewa kayan abincin da magungunan suna dauke da guba. An yi kira ga jama'ar jihar da su sanar da hukumomi wad
Matasa a garin Yola da ke jihar Adamawa sun kai wa ma'adanar kayan abinci na rage radadin korona ziyara. Kamar yadda bidiyon ya bayyana, lamarin ya faru ne a
A daidai lokacin da kasar ta dauki dumi sakamakon zanga-zangar da matasa suka yi na neman a kawo karshen rundunar SARS, bata gari sun lalata ma'aikatu a Filato.
A ranar Lahadi, wasu bata-gari sun shiga tare da yashe gidan tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, dake kusa da asbitin koyarwa na jami'ar garin Jos.
Rundunar sojin saman Najeriya na cigaba da samun manyan nasarori a yankin arewa maso gaba. Sun yi nasarar kai samame ta jiragen yaki inda suka tarwatsa mabo
Labarai
Samu kari