Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya yi bayanin abin da yasa bai koma gidansa ba bayan shugaba Muhammadu Buhari ya sallame shi daga aiki, rahoton Daily Tr
Rahoto da yake yawo ya bayyana cewa, matamakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya cilla kasar Tanzaniya domin gudanar da wani aikin ci gaban kasa da kuma Afrika.
A wasu hotuna da muka samo sun nuna lokacin da tsohon ministan noma ke sauraran taron zartarwa dab da lokacin da za a sanar da sallamarsa a kujerar minista.
Kungiyar ta'addanci ta Islamic States West African Province (ISWAP), tsagin Boko Haram ta gargadi wasu mazauna Borno, musamman yankunan da suke da iko da mutane
An yi kira ga Muhammadu Buhari ya tsige wasu Ministoci 2 bayan su Sabo Nanono da Saleh Mamman. Kungiyar HURIWA ta bada shawarar a kara da su da NSA a kora.
Turnukun da ya barke tsakanin mayakan ISWAP da sojoji ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama ciki har da sojoji 25 da ‘yan ta’adda 40 a yankin arewaci.
'Yan bindiga sun kai hari garin Bassa da ke ƙaramar hukumar Shiroro na jihar Niger a ranar Laraba. Muhammad Abdullahi, wani mai sarauta a garin Bassa ya tabatar
Gwamnatin jihar Kogi ta musanta zargin da hukumar EFCC take yi mata na almubazzarancu da kudade.A watan da ya gabata kotu a Legas ta daskarar da asusun albashi.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabon doka na haramta safarar dabbobi zuwa cikin jihar da kuma fita da su daga ranar yau Alhamis, 2 ga watan Satumba 2021.
Labarai
Samu kari