Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce sama da yara miliyan 12 na Najeriya,wanda mata suka fi yawa a ciki sun tsorata kuma suna tsoron zuwa makaranta a kasar nan.
Kwanaki hudu bayan 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sakin daruruwan jama'a daga gidan gyaran hali dake Abolongo a jihar Oyo,'yan sanda sun cire bam a gidan.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce gwamnatin tarayya ta kashe sama da naira biliyan arba'iin da biyar kan shirye-shiryen tallafi daban-daban a Katsina.
‘Yan bindiga sun daura harajin dole a kan wasu kauyuka da ke jihar Sokoto. Rashin tsaro ya sa al’umma na tara kudi su bada domin jami’an tsaro ba su da tabbas.
Gwamnatin Najeriya za ta yi gwanjon kayan Alison-Madueke da gidajen Alex Badeh. Kwamiti ya sa dukiyoyi, gwala-gwalai da gidajen Diezani Alison-Madueke a kasuwa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a ranar Talata, 26 ga watan Oktoba, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta yi gaggawan kama shahararren malamin nan, Gumi.
Ƙungiyar gwamnonin yankin kudu maso yammacin Najeriya sun haɗu sun saka labule a jihar Legas, gwamnonin sun tattauna kan batutuwan da duka shafi yanki su .
Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi yace Gwamnatin Tarayya tana saba doka da ke biyan tallafin man fetur. Sanusi II yana zargin cewa akwai badakala a tsarin tallafi.
FCT Abuja - Jakadan kasar Sin dake Najeriya, Mr Cui Jianchun, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba gwamnatin kasarsa zata bude bankuna mallacin China a Najeriya.
Labarai
Samu kari