Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wasu ma'aikatan hukumar kula da zirga-zirgan ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, sun yi karar shugaban hukumar Baffa Baba Dan'agundi wurin hukumar yaki da rashaw
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarun ta na rundunar atisayen Golden Dawn sun halaka dogaran kasar Biafra a jihar Abia da ke yankin kudu maso gabas na Najeriya.
Shugaba Buhari ya amince da a gina sabon asibiti mai gado 14 kacal a fadar shugaban kasa Aso Villa a kudi N21 billion. Sakataren din-din-din na fadar shugaban.
Wasu da ake kyautata zaton mayakan IPOB ne sun halaka direban tirelar Dangote, Saidu Alhassan da mataimakan sa 2, Halliru Mallam da Danjuma Isari a karamar huku
Ministan tsaro, manjo janar Bashir Salihu Magashi mai ritaya ya dira Maiduguri, babban birnin jihar Borno.Bashir ya jagoranci dukkan hafsoshon tsaro zuwa garin.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun rasa rayyukansu yayin fada kan kudin fansa a jihar Taraba kamar yadda ya zo a ruwayar Daily Trust. Lamarin, a c
A yau aka ji Allah Ya yi wa fitaccen marubuci kuma dan wasan kwaikwayo na dauri, Alhaji Umaru Danjuma Katsina, wanda aka fi sani da Kasagi na Halima, rasuwa.
Rahoto daga jihar Borno ya bayyana yadda mayaƙan ISWAP suka ci karfin yan sanda, suka tilasta shiga bariki a garin Damboa, sun kashe mutum uku yayin harin.
Gwamnatin APC ta kirkiri sababbin makarantun gaba da sakandare 30 a cikin shekaru 6. Ana ta kirkirar sababbin makarantun ne a lokacin da ake kukan babu kudi.
Labarai
Samu kari