Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wata kungiyar 'yan sintiri a jihar Kano ta yi ram da wani Sani Saleh wanda ake zarginsa da bayyana al'aurarsa a cikin jama'a. Ya na fito da al'aurarsa ga mata.
Jami'an DSS sun kama wasu lakcarori kan zargin tafka magudi yayin jarrabawar hukumar sharen fage na shiga jami'o'i, JUPEB. An kama su ne yayin wani samame da su
Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron FEC inda aka amince Najeriya ta kashe N47bn a kan wasu ayyuka, Najeriya za ta kashe Biliyoyin kudi a filayen jirgi.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sake bude titin Bama zuwa Banki mai nisan kilomita 76 domin farfado da lamurran kasuwanci tsakanin Najeriya da kasashe.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya suka yi wani zama a kan halin da kasa ta ke ciki. na NEF ta koka a kan yadda aka bar mutanen Maiduguri babu wutar lantarki.
An ga BBNaija Gifty Powers sanye da Hijabi karo na farko a hotunan da ta daura a shafinta na Instagram. Kuma duk a lokaci guda, 'yar wasar ta sanye tsarkan sali
Yan Najeriya sun waye gari cikin musayar yawun dake gudana tsakanin Regina Daniels matar Biloniya, Ned Nwoko, da mai kayan mata, Jaruma Empire. Zaku tuna cewa R
Wani rikici mai zafi tsakanin wasu mutum biyu masu tura amalanke ya yi sanadin rasuwar mutanen biyu a birnin Aba a ranar Talata, The Nation ta ruwaito. Rundunar
Labarai
Samu kari