Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Duk da an samu ‘yan matsaloli, Kwastam sun tara kusan N90bn a wata guda a tashar Apapa. Gwamnatin Najeriya tana samun haraji mai tsoka daga hukumar ta kwastam.
Tsohon Gwamnan Sokoto ya tunawa Buhari zai tsaya a gaban Allah a ranar kiyama. Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa jama’a ba su da damar yin rayuwarsu.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta biya masu bada shawara Naira Biliyan 170 daga cikin asusun Gwamnoni 36. AGF ya zaftare $418m, amma NGF tace ba za ta sabu ba.
A ranar Litinin, 8 ga watan Nuwamba, Hukumar EFCC, ta yi nasarar kan karar da ta shigar kan Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar yi wa tsarin fansho gara
'Yan bindiga da suka yi garkuwa da masallata a baya-bayan nan a karamar hukumar Mashegu a jihar Niger sun yi garkuwa da mutane biyu da suka tafi kai musu abubuw
Wasu makiyaya sun kama dan uwansu mai shekara 15, Nuhu Jabir, sun mika shi hannun jami'an yan sanda kan zarginsa da ake yi na kashe wani makiyayi mai suna Cindo
Lamarin aure batu ne da ke tsakanin mata da miji amma wani ango ya kasa zuwa dakin amaryarsa har sai da iyayensa da surukansa suka yi masa rakiya har kan gado.
Wata da watanni da dakatar da Ibrahim Magu daga aiki a EFCC, ana biyansa. A ka’idar aiki, ana biyan jami’in da aka dakatar rabin albashi, sai an gama bincike.
Mota mai tafiya a birkice ta shigo gari, tana da tayoyi 4, ana bude kofofi ta bai-bai. Wannan motar da babu ita, tana da tayoyi 8, sannan tana tafiya ne ta kasa
Labarai
Samu kari